HASUMIYAR TSARO Na 2 2016 | Me Ya Sa Yesu Ya Sha Wahala Kuma Ya Mutu?

Ta yaya za ka amfana daga mutuwar da mutum daya ya yi wajen shekaru 2,000 da suka shige?

COVER SUBJECT

Ya Faru Kuwa da Gaske?

Me ya sa abin da Linjila ta ce game da Yesu gaskiya ne?

COVER SUBJECT

Me Ya Sa Yesu Ya Sha Wahala Kuma Ya Mutu?

Ta yaya za ka iya amfana daga mutuwarsa?

COVER SUBJECT

Zama Mai Gaskiya Tsohon Yayi Ne?

Abin da ya faru da Hitoshi zai iya sa a ga kamar hakan gaskiya ne.

COVER SUBJECT

Yadda Rashin Gaskiya Zai Iya Shafan Ka

Ka san gaskiya game da karya.

COVER SUBJECT

Amfanin Zama Mai Gaskiya

Labarin wani ya nuna amfanin zama mai gaskiya.

Bin Gargaɗi Zai Iya Sa Ka Tsira!

Annabcin Littafi Mai Tsarki yana dauke da alamomin da suka nuna cewa halaka tana nan tafe. Za ka dauki mataki kuwa?

Wane ne ko Kuma Mene ne Iblis?

Ya kamata ka ji tsoron sa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Yesu Ya Mutu Akan Gicciye Ne?

Mutane da yawa suna daukan gicciye cewa alamar Kiristanci ne. Ya kamata ne mu yi amfani da shi a sujjada