HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 6 ga Agusta zuwa 2 ga Satumba, 2018.

‘Mulkina Ba Na Duniya Ba Ne’

Ta yaya yadda Yesu ya bi da batun siyasa a zamaninsa ya kamata ya shafi yadda muke daukan siyasa?

Mu Zama Tsintsiya Madaurinki Daya Kamar Jehobah da Yesu

Mene ne za ka yi don ka sa mutanen Allah su ci gaba da kasancewa hadin kai?

Da Ya Sami Tagomashin Allah

Misalin Rehobowam, sarkin Yahuda, zai iya taimaka mana mu san abin da Allah yake bukata daga kowannenmu.

Ka Bar Dokokin Allah da Kuma Ka’idodinsa Su Ja-gorance Ka

Allah ya ba mu lamiri don ya taimaka mana mu san abu mai kyau da marar kyau, amma kafin hakan ya faru muna bukatar mu horar da lamirin don ya yi mana ja-goranci yadda ya dace.

“Bari Ku Zama Masu Haske” Don Ku Daukaka Jehobah

Muna bukatar mu yi fiye da yin wa’azi.

TARIHI

Na Sami Karfafa Duk da Matsalolina

Edward Bazely ya fuskanci matsaloli a iyalinsa da hamayya don addininsa da bacin rai da kuma bakin ciki.

Amfanin Yin Gaisuwa

Har gajeriyar gaisuwa tana da amfani sosai.

Ka Tuna?

Za ka iya amsa wadannan tambayoyin daga Hasumiyar Tsaro ta kwana-kwanan nan?