HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 2-29 ga Satumba, 2019

Ku Yi Shiri Yanzu Don Tsanantawa

Mene ne za mu iya yi don mu kasance da karfin zuciya sa’ad da muke fuskantar tsanantawa?

Ku Ci Gaba da Bauta wa Jehobah Idan An Saka wa Aikinmu Takunkumi

Me za mu iya yi idan gwamnati ta saka wa aikinmu takunkumi?

‘Ku Je . . . Ku Sa A Zama Almajiraina’

Me ya sa almajirtarwa yake da muhimmanci kuma wadanne shawarwari ne za su taimaka mana mu cim ma hidimarmu

Yadda Za Mu Yi Wa’azi ga Mutanen da Ba Sa Bin Addini

Ta yaya za mu iya taimaka wa mutanen da babu ruwansu da addini su kaunaci Allah kuma su zama almajirin Kristi?

TARIHI

Jehobah Ya Albarkace Ni Fiye da Yadda Na Yi Tsammani

Labarin Manfred Tonak sa’ad da yake hidima a Afirka ya taimaka masa ya zama mai hakuri da gamsuwa da kuma wasu halaye masu kyau da yawa.

Yesu Ya Mutu Domin Ni Kuwa?

Ka taba ji cewa ba ka da daraja kuwa? Me zai iya taimaka maka ka magance wannan matsalar?