HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Afrilu 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3-30 ga Yuni, 2019.

Kana Cika Hidimarka ga Allah Kuwa?

Ta yaya za mu inganta wa’azinmu kuma mu rika jin dadin sa?

Ka Yi Koyi da Yesu Don Ka Kasance da Kwanciyar Rai

Abubuwa uku da Yesu ya yi za su taimaka mu kasance da kwanciyar rai a lokacin da muke fuskantar matsaloli masu tsanani.

Gaskiya Game da Mutuwa

Ta yaya za mu guji saka hannu a al’adu game da matattu da ba su jitu da koyarwar Littafi Mai Tsarki ba?

Jehobah Yana Taimaka Mana Mu Yi Tsayayya da Mugayen Ruhohi

Wadanne matakai za mu dauka don kada Shaidan da aljanunsa su yaudare mu?

TARIHI

Mun Sami ‘Lu’ulu’u Mai Daraja Sosai’

Ka karanta yadda Winston da Pamela Payne daga Ostaraliya suka sami albarka don irin rayuwa da suka yi.

Ka Sani?

Ta yaya ake yin tafiye-tafiye da jirgin ruwa a zamanin dā?