HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Mayu 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Yuli zuwa 5 ga Agusta, 2018.

TARIHI

Na Tashi Cikin Talauci, Amma Yanzu Ni Mai Arziki Ne

Samuel Herd ya tashi cikin talauci, amma yanzu yana da arziki sosai a ibadarsa ga Jehobah fiye da yadda ya yi tsammani.

Ta Yaya Za Mu Zama Masu Salama?

Da yake muna rayuwa a duniyar da ke cike da matsaloli, muna bukatar mu yi iya kokarinmu don mu kasance da salama. Kalmar Allah za ta iya taimaka mana.

Jehobah Yana Kaunar Wadanda Suke Yin Wa’azi da Jimiri

Mukan yi sanyin gwiwa idan a yankin da muke mutane ba sa saurararmu. Duk da haka dukan mu za mu iya ba da amfani.

Abin da Ya Sa Muke Ci Gaba da Yin Wa’azi

Zai dace mu rika tuna dalilin da ya sa muke yin wa’azi.

Wane ne Makiyinka?

Mun san dabarun Shaidan sarai.

Matasa, Ku Yi Tsayayya da Shaidan

Dukanmu muna yaki da Shaidan. Matasa suna iya ganin ba za su yi nasara ba, amma sun saka kayan kāriya na yaki.

An Girbe Amfani Mai Yawa!

A wani yanki a Yukiren kwatan mutane da ke yanki Shaidun Jehobah ne!