HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Janairu 2020

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 2 ga Maris–5 ga Afrilu, 2020.

Ku Je Ku Sa Mutane Su Zama Almajiraina

Jigon shekara na 2020 zai taimaka mana mu inganta yadda muke almajirtarwa.

Za Ka Iya “Sanyaya” Zuciyar Mutane

Ka yi la’akari da halaye uku da za su taimaka maka ka karfafa da kuma taimaka wa mutane.

Allahnka Jehobah Yana Daraja Ka!

Sa’ad da muka yi sanyin gwiwa don rashin lafiya da rashin kudi da kuma tsufa, muna da tabbaci cewa babu abin da zai iya hana Jehobah ya rika kaunar mu.

Ruhun Allah Yana Ba Mu Tabbaci

Ta yaya mutum yake sani cewa an shafe shi da ruhu mai tsarki? Mene ne ke faruwa sa’ad da aka shafe mutum?

Za Mu Tafi Tare da Ku

Yaya ya kamata mu dauki mutanen da za su ci gurasa, su kuma sha ruwan inabi da yammar? Ya kamata mu damu idan adadin masu cin gurasar sun ci gaba da karuwa?