HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Janairu 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 29 ga Fabrairu zuwa 3 ga Afrilu, 2016.

Ku Ci-gaba da “Kaunar ‘Yan’uwa” da Anniya!

Jigon shekara ta How can the 2016 zai taimaka mana mu yi shiri don abubuwan da za su faru nan ba da dadewa ba.

Ka Nuna Godiya ga Allah Saboda “Kyautarsa Wadda Ta Fi Gaban Magana”

Ta yaya kaunar Allah yake motsa mu mu bi sawun Yesu sau da kafa, mu nuna kaunarmu ga ‘yan’uwanmu, kuma mu gafarci mutane?

Ruhu Mai Tsarki Yana Shaida Mana

Mene ne zama daya daga cikin shafaffu yake nufi? Ta yaya ake shafe mutum da ruhu mai tsarki?

“Za Mu Tafi Tare da Ku”

Mene ne ya kamata mu tuna game da shafaffu 144,000?

Yin Aiki Tare da Allah—Abin Fari Ciki Ne

Ta yaya yin aiki tare da Allah yake sa mu farin ciki da kuma kāre dangantakarmu da Shi?