HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2020

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1-28 ga Fabrairu, 2021.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Furucin manzo Bulus da ke 1 Korintiyawa 15:29 yana nufin cewa wasu Kiristoci a zamanin dā sun yi baftisma ne a madadin matattu?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Littafin Karin Magana 24:​16, ta ce: “Ko da mai adalci ya fāɗi sau bakwai, zai tashi.” Shin wannan furucin yana magana ne game da mutum da ya yi zunubi a kai a kai, kuma Allah ya gafarta masa?