Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 4 2017 | Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Rai da Mutuwa?

MENE NE RA’AYINKA?

Shin Allah ya halicce mu ne don mu riƙa mutuwa? Littafi Mai Tsarki ya ce: [Allah] zai share dukan hawaye kuma daga idanunsu: mutuwa kuwa ba za ta ƙara kasancewa ba.”​Ru’ya ta Yohanna 21:4.

Wannan mujallar ta tattauna abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da rai da kuma mutuwa.

 

COVER SUBJECT

Tambaya Mai Ban Mamaki

Tun da mutane suna da ra’ayoyi da yawa game da abin da yake faruwa bayan mutuwa, a ina ne za mu samu amsoshin masu gamsarwa a kan tambayoyin nan?

COVER SUBJECT

Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Rai da Mutuwa

Shin da akwai abin da yake rayuwa a jikinmu bayan mutuwa? Shin muna da kurwar da ba ta mutuwa? A ina matattu suke?

Idan Wani Naka Yana Rashin Lafiya Mai Tsanani

Ta yaya iyalai za su iya taimaka wa wani nasu da yake rashin lafiya mai tsanani? Ta yaya masu kula da marar lafiya za su iya bi da kalubalen da za su fuskanta sa’ad da suke kula da su?

Elias Hutter Mai Littattafan Ibrananci Masu Kayatarwa

Elias Hutter, wani marubuci a karni na 16th-century scholar, ya fassara Littafi Mai Tsarki na Ibrananci guda biyu. Mene ne ya sa wadannan littattafan suke da kayatarwa sosai.

Baki ta Ibrananci Mai Ban Karfafa

Mene ne Yesu yake nufi sa’ad da ya yi magana game da karamar baki na Ibrananci?

Aljanna a Duniya, Gaskiya Ce ko Kage?

Mutane sun dade suna tunani a kan aljanna da muka rasa tun farko. Shin duniya za ta sake zama aljanna kuwa?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Mutane suna yin alhini sosai. Shin za a iya cire shi kuwa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Me Ya Sa Mutane Ke Mutuwa?

Amsar da Littafi Mai Tsarki ya bayar ga wannan tambayar tana ta’azantarwa kuma ta sa mu kasance da bege.