Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mene ne Ra’ayinka?

Mene ne Ra’ayinka?

Littafi Mai Tsarki zai taimaka maka ka kusaci Allah kuwa?

WASU SUN YI IMANI CEWA . . .

Ba za su iya kusantar Allah ba domin su ajizai ne. Wasu kuma sun ce Allah bai damu da su ba sam. Mene ne ra’ayinka?

ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

Allah “yakan rungumi adalai ya amince da su.” (Misalai 3:​32, Littafi Mai Tsarki) Za mu iya zama aminan Allah idan muna bin umurninsa.

ME KUMA ZA MU IYA KOYA DAGALITTAFI MAI TSARKI?

  • Allah yana so mu zama aminansa.​—Yaƙub 4:8.

  • Allah yana shirye ya taimaka mana da kuma gafarta mana da yake shi amininmu ne.​—Zabura 86:5.

  • Bayin Allah suna son abin da Allah yake so kuma suna tsanar abin da ba ya so.​—Romawa 12:9.