HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Fabrairu 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 8 ga Afrilu–5 ga Mayu,2024.

TALIFIN NAZARI NA 5

“Ba Zan Yar da Kai Ba”!

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 8-14 ga Afrilu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 6

Mu Yabi Sunan Jehobah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 15-21 ga Afrilu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 7

Me Za Mu Iya Koya Daga Rayuwar Ba-nazari?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 22-28 ga Afrilu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 8

Ku Ci-gaba da Bin Ja-gorancin Jehobah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 29 ga Afrilu–5 ga Mayu, 2024.

Ka Yi Farin Ciki Yayin da Kake Jiran Jehobah

Mutane da yawa suna ji sun gaji da jiran lokacin da Jehobah zai kawo karshen zamanin nan. Me zai taimaka mana kar mu gaji da jiran Jehobah, kuma mu yi farin ciki yayin da muke jiran sa?

Sabbin Mambobi Guda Biyu na Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

A ranar Laraba, 18 ga Janairu, 2023, an sanar da cewa an nada Danꞌuwa Gage Fleegle da Danꞌuwa Jeffrey Winder su zama mambobin Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da yadda Jehobah yake sanin abin da zai faru a nan gaba?

Ka Sani?

Ga dalilai uku da mai yiwuwa su ne suka sa marubutan Littafi Mai Tsarki suka yi hakan.