HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Afrilu 2025
Wannan fitowar tana ɗauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Yuni–13 ga Yuli, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 14
“Ku Zaɓi Wanda Za Ku Bauta Masa”
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Yuni, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 15
‘Yana da Kyau Mu Yi Kusa da Allah!’
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Yuni, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 16
Yana da Kyau Mu Kusaci ꞌYanꞌuwa!
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 23-29 ga Yuni, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 17
Ba Za Mu Taɓa Zama Mu Kaɗai Ba
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Yuni–6 ga Yuli, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 18
ꞌYanꞌuwa Maza Matasa, Ku Yi Koyi da Markus da Timoti
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 7-13 ga Yuli, 2025.
Ka Koyi Darasi Daga Hotuna
Ka yi la’akari da yadda hotunan da ke littattafan mu za su taimaka maka ka tuna da muhimman darussan.