Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 6 2017 | Wace Kyauta Ce Ta Fi Tamani?

Mene Ne Ra’ayinka?

Wane ne ya fi ba da kyauta a sama da duniya?

“Kowace kyakkyawar baiwa da kowace cikakkiyar kyauta daga bisa take, tana saukowa daga wurin Uban haskoki.”​Yaƙub 1:17.

Wannan mujallar ta yi magana a kan yadda za mu nuna godiya don kyauta mafi daraja da Allah ya ba mu.

 

COVER SUBJECT

“Wannan Ce Kyauta Mafi Daraja Da Aka Taba Ba Ni”

Za ka so ka ba da kyauta da mutane za su dauka da daraja ko kuma ka karba kyauta da ke da daraja?

COVER SUBJECT

Yadda Za Ka San Kyauta Mafi Tamani

Sanin kyauta da za ta dace da wani ba abu mai sauki ba ne, domin wanda ka ba wa kyautar ne zai san ko tana da daraja.

COVER SUBJECT

Wace Kyauta Ce Ta Fi Tamani?

A cikin dukan kyaututtukan da Allah ya ba wa mutane, akwai daya da ta fi sauran daraja.

Yaya Ainihin Kamanin Yesu Yake?

Shekaru da yawa yanzu, mutane sun zana hoton Yesu dabam-dabam. Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da kamaninsa?

Yaya Kake Daukan Kurakurai

Dukanmu mukan yi kuskure ko da yaya yawan shekarunmu ko kuma iliminmu yake. Amma ta yaya za mu iya bi da kurakurai?

Littafi Mai Tsarki​—Me Ya Sa Akwai Juyi Dabam-Dabam?

Akwai dalilin da ya sa ake da fassara Littafi Mai Tsarki dabam-dabam.

Ya Kamata Kiristoci Su Yi Bikin Kirsimati Ne?

Shin mabiyan Yesu sun yi bikin Kirsimati ne?

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Kalmar nan Armageddon tana da ban tsoro, amma mene ne ainihi take nufi?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Me Ya Sa Ba Ku Bikin Kirsimati?

Mutane da yawa suna bikin kirsimati ko da ma sun san tushensa. Ka bincika dalilin da ya sa Shaidun Jehobah ba sa haka.