Tsarin Ayyukan Taron Da’ira na 2018-2019​—Bako Mai Ziyara

Ka duba tsarin ayyuka na taron da’ira na shekarar nan, bako daga ofishinmu zai ba da jawabai masu dadi.

Kada Ku Ji Tsoro!

Taron zai bayyana yadda za mu sami karfin da muke bukata don mu karfafa bangaskiyarmu.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a sami amsar wadannan tambayoyin a taron nan.