2021 Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira​—Wakilin Reshen Ofishinmu

Ga tsarin ayyuka na wannan taron da’ira wanda wakilin reshen ofishinmu ya yi jawabai. Jigon taron shi ne ‘Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki.’

Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki

Tsarin ayyuka na sashe na safe da sashe na rana na taron da’ira wanda wakilin reshen ofishinmu zai yi jawabai.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.