Rahoton Hidima na Shekara-Shekara na Shaidun Jehobah na 2018

Ka duba rahoton wa’azin da Shaidun Jehobah suka yi a fadin duniya daga Satumba 2017 zuwa Agusta 2018.

Rahoton 2018

Rahoton ya nuna irin kokarin da Shaidun Jehobah suka yi a wa’azi da kudaden da suka kashe a kan hakan a faɗin duniya.

Rahoton Kasashe da Yankuna na 2018

Rahoton ya kunshe mambobinsu, wadanda suka yi baftisma, wandanda suka halarci Tuna Mutuwar Yesu, da sauransu.

Karin Bayani

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Nawa Ne Adadin Shaidun Jehobah a Fadin Duniya?

Ka ga yadda muke hada adadin mambobin ikilisiya.

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Me Ya Sa Shaidun Jehobah Su Ke Zuwa Ƙofa Ƙofa?

Ka koyi abin da Yesu ya gaya wa almajiransa na farko su yi.