Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

Za ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan ƙarfinka. Waɗannan zantattuka fa, da nake umurce ka yau, za su zauna cikin zuciyarka, kuma za ka koya wa ’ya’yanka su da anniya, za ka riƙa faɗinsu sa’an da kana zaune cikin gidanka, da sa’an da kake tafiya a kan hanya, da sa’an da kana kwanciya, da sa’an da ka tashi.KUBAWAR SHARI’A 6:5-7.