Ku Koyar da Yaranku

Iyaye, ku yi amfani da labarin nan wajen koya wa yaranku darussa masu muhimmanci daga Littafi Mai Tsarki.

Gabatarwa

Kalmomi da ke Kubawar Shari’a za su taimaka muku yayin da kuke renon yaranku.

LESSON 1

Wani Sirri da Muke Farin Cikin Sani

Littafi Mai Tsarki ya yi maganar wani babban ‘asiri’ ko kuma sirri daga wurin Allah. Za ka so ka koya game da shi?

LESSON 2

Yadda Rifkatu Ta Sa Jehobah Farin Ciki

Mene ne ya kamata mu yi don mu zama kamar Rifkatu? Ka karanta labarin don ka kara koya game da ita.

LESSON 3

Rahab Ta Ba da Gaskiya ga Jehobah

Ka koya yadda Rahab da iyayenta da kuma ’yan’uwanta suka tsira a lokacin da aka halaka Yariko.

LESSON 4

Ta Sa Babanta da Jehobah Farin Ciki

Wane alkawari ne ’yar Jephthah ta cika? Yaya za mu bi misalinta?

LESSON 5

Sama’ila Ya Ci Gaba da Yin Abin da Ya Dace

Ta yaya za ka bi misalin Sama’ila kuma ka yi abin da ya dace ko da mutane suna yin abubuwan da ba su da kyau?

LESSON 6

Dauda Bai Ji Tsoro Ba

Ka karanta wannan labari mai dadi da ke cikin Littafi Mai Tsarki don ka san abin da ya sa Dauda ya yi karfin hali sosai.

LESSON 7

Ka Taba Jin Kadaici da Tsoro?

Mene ne Jehobah ya gaya wa Iliya sa’ad da Iliya ya ji kamar shi kadai ya rage? Me za ka iya koya daga abin da ya faru da Iliya?

LESSON 8

Josiah Ya Yi Abokan Kirki

Littafi Mai Tsarki ya gaya mana cewa ya yi wa Josiah wuya ya yi abin da ya dace. Ka koyi yadda abokansa suka taimaka masa.

LESSON 9

Irmiya Ya Ki Ya Daina Yin Magana Game da Jehobah

Me ya sa Irmiya ya ci gaba da yin magana game da Jehobah duk da cewa mutane sun yi masa dariya kuma sun yi fushi da shi?

LESSON 10

Yesu Ya Yi Biyayya a Kowane Lokaci

Ba kowane lokaci ba ne yake da sauƙi ka yi biyayya ga iyayenka. Ka gan yadda misalin Yesu zai iya taimakonka.

LESSON 11

Sun Yi Rubutu Game da Yesu

Ka karanta game da mutane takwas da suka rayu a lokaci ɗaya da Yesu kuma suka yi rubutu game da rayuwarsa.

LESSON 12

Yaron ’Yar’uwar Bulus Bai Ji Tsoro Ba

Wannan saurayin ya ceci kawunsa. Mene ne ya yi?

LESSON 13

Timoti Ya Taimaki Mutane

Ta yaya za ka yi farin ciki kuma ka ji dadin rayuwa kamar Timoti?

LESSON 14

Mulkin da Za A Yi Bisa Dukan Duniya

Mene ne zai faru a lokacin da Yesu ya soma sarauta bisa duniya? Za ka so ka kasance a wurin?