Ka Koya Daga Wurin Babban Malami

Ka’idodi masu kyau da za a iya samu a ko’ina su ne wadanda suke cikin Littafi Mai Tsarki. Ba daga wurin iyayensu ne kawai yara za su iya koyon abubuwa ba amma za su iya koyon abubuwa daga wurin Ubansu na sama ma.

Abin da Yara Suke Bukata Daga Wurin Iyaye

An tsara wannan littafin ne yadda yara da wadanda suke nazari da su za su tattauna batutuwa masu muhimmanci.

Abin da Ya Sa Yesu Babban Malami Ne

Wadanne abubuwa ne Yesu ya koyar? Daga ina ne ya samo koyarwarsa?

Wasika Daga Wurin Allah Mai Kauna

Sakon Allah yana cikin wani littafin da ya fi sauran littattafai daraja.

Wanda Ya Halicci Dukan Abubuwa

Waye ya halicce tsuntsun kuma ya koya masa yin kuka? Waye ya halicce ciyayi? Waye ya halicce ka?

Allah Yana da Suna

Dukanmu muna da suna. Ka san sunan Allah? Me ya sa sunansa yake da muhimmanci?

“Wannan Dana Ne”

Me ya sa Yesu mutum ne mai daraja sosai?

Babban Malami Ya Yi wa Wasu Hidima

Ka na so wani yi maka abu mai kyau? Dukanmu muna so, kuma babban malami ya san da hakan.

Biyayya Tana Kāre Ka

Yara za su iya koyan abubuwa da yawa a wurin manya. Kuma idan Allah ya ce mu yi wani abu, muna da tabbaci cewa abu mai kyau ne.

Wasu Sun Fi Mu Matsayi

Wasu suna da kirki wasu kuma ba su da hankali.

Muna Bukatar Mu Tsayayya Wa Jarraba

Me za ka yi idan wani ya ce maka ka yi abin da ba shi da kyau?

Ikon Yesu a Kan Aljanu

Bai kamata mu jin tsoron aljanu ba, amma ya kamata mu kula don kada su rude mu.

Taimako Daga Malai’ikun Allah

Malai’ikun Allah suna taimaka ma mutanen da suke kaunar Allah kuma suke bauta masa.

Yesu Ya Koya Mana Addu’a

Za ka iya yin magana da Allah a kowane lokaci har da dare, kuma zai amsa

Abin da Ya Sa Ya Kamata Mu Yafe

Yesu ya ba da labari don ya taimaka mana mu gane.

Darasi A Kan Zama Mai Kirki

Darasin da za ka koya daga Basamariye mai kirki.

Mene ne Yake Da Muhimmancin Gaske?

Ta yaya za mu zama masu son ibada?

Hanyar Yin Farin Ciki

Babban malami ya bayyana wani abu mai muhimmanci.

Kana Tuna Ka Ce Na Gode?

Za ka iya koyan darasi daga kutare goma.

Daidai Ne A Yi Fada?

Mene ne za ka yi idan aka soma fada?

Kana So Kullum Ka Kasance Na Farko?

Mene ne Yesu ya gaya wa almajiransa sa’ad da suke mūsu game da batun nan?

Ya Kamata Ne Mu Yi Fahariya A Kan Wani Abu?

Yesu ya ba da labarin Bafarisi da mai karban haraji.

Abin da Ya Sa Bai Kamata Mu Yi Karya Ba

Ka ga abinda Jehobah ya yi wa hananiya da safiratu.

Abin da Ya Sa Mutane Suke Rashin Lafiya

Shin, lokaci yana zuwa da ba wanda zai kara ciwo?

Kada Ka Zama Barawo!

Ga labarin mutane hudu da suka dauki abin da na su ba.

Wadanda Suke Yin Mugun Abu Za Su Iya Canjawa Kuwa?

Labarin Shawulu da na karuwar nan ya nuna mana amsar.

Abin da Ya Sa Yake da Wuya a Yi Nagarta

Me mugaye za su yi idan ka ki ka yi abin da suka ce ka yi?

Waye ne Allahnka?

Mutane suna bauta wa alloli dabam-dabam. Me za ka yi? Ibraniyawa guda uku da suka ba da amsa.

Yadda Za Mu San Wanda Za Mu Yi Wa Biyayya

“Abin da ke na Kaisar fa, ku bayar ga Kaisar; na Allah kuwa ku bayar ga Allah.”

Dukan Liyafa Ce Take Faranta wa Allah Rai?

Ka san cewa Littafi Mai Tsarki ya ambata wasu bukukuwa da aka yi a dā? Za mu iya sanin ra’ayin Allah game da su.

Taimako Domin Mu Kawar da Tsoratarmu

Babban malami bai ce bauta wa Jehobah zai kasance da sauki ba. Amma Allah zai taimaka mana mu zama masu gaba gadi.

Inda Za Ka Sami Ta’aziyya

Me ya kamata ka yi idan kana fushi ko ka kadaita?

Yadda Aka Kāre Yesu

Ka bincika yadda Jehobah ya kāre Yesu daga hannun magabtansa da a lokacin da Yesu yake karami.

Yesu Zai Iya Kāre Mu

Sa’ad da Yesu yake duniya, ya nuna yadda zai kāre wadanda suke kaunarsa.

Menene Zai Faru Idan Muka Mutu?

Ya kamata mu ji tsoron mutuwa ko wadanda suka mutu?

Za Mu Iya Farfaɗowa Daga Mutuwa!

Allah ya ba wa Yesu iko ya ba wa mutane har da yara rai idan suka mutu.

Waye Za A Ta Da Daga Matattu? A Ina Za Su Zauna?

Mene ne Yesu ya ce game da wannan tambayar?

Ka Tuna da Jehovah da Kuma Dansa

Yesu ya nuna wa mabiyansa hanya ta musamman da za su tuna da abin da shi da Jehobah suka ya yi musu.

Abin da Ya Sa Za Mu Kaunaci Yesu

Ya bayar da kamiltaccen ransa saboda mu sami rai na har abada!

Allah Ya Tuna da Dansa

An ta da Yesu daga mutuwa.

Yadda Za A Faranta Wa Allah Rai

Littafi Mai Tsarki ya ce: “Dana, ka yi hikima, ka fa faranta zuciyata: domin in mayar da magana ga wanda ya zarge ni.”

Yara da Suka Faranta wa Allah Rai

Wadanne abubuwa ne za ka iya yi da za su sa Allah farin ciki?

Abin da Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Aiki

Aiki yana da amfani sosai a gare mu. Za ka iya koyan yadda za ka ji dadin yin aiki.

Su Waye Ne ’Yan’uwanmu?

Shin, sun hada yaran da iyayenmu ba daya ba ne?

Ya Kamata Abokanmu Su Kaunaci Allah

“Kada ku yaudaru—zama da miyagu ta kan bata halaye na kirki.”

Menene Mulkin Allah? Yadda Za Mu Nuna Muna Son Shi

Sa’ad da Yesu ya soma sarauta a duniya, zai gyara abubuwa da yawa.

Ruwa Ya Halaka Duniya—Zai Sake Faruwa Ne

Masu adalci zauna a duniya har abada.

Sabuwar Duniya Mai Salama Ta Allah—Za Ka Iya Zama Ciki

Me kake bukata ka yi don ka more rayuwa har abada?