Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

A waɗannan miyagun kwanaki da aure da kuma iyali suke fuskantar barazana, zai yiwu iyali ta zauna lafiya kuwa? Wannan ba batun wasa ba ne. Amma za a iya samun taimako. Ko da yake wannan ƙasidar ba ta yi bayani game da dukan abin da ya shafi aure ba, amma tana ɗauke da muhimman ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da kuma shawarwari da za su taimaka sosai. Idan aka bi su da kyau, za su iya sa iyalinka ta zauna lafiya.