Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu

Ta yaya za mu amfana yanzu daga karanta labaran Littafi Mai Tsarki a kan mutane da suka yi imani da Allah?

Lokacin Da Abin Ya Faru

Lokacin da abin ya faru da kuma taswira za su taimaka maka ka san lokacin da amintattun bayin Jehobah a cikin Littafi Mai Tsarki suka rayu da kuma kasar da suke.

Wasika Daga Hukumar Da Ke Kula Da Ayyukan Shaidun Jehobah

Hukumar Da Ke Kula Da Ayyukan Shaidun Jehobah tana ƙarfafa kowannenmu ya karanta littafin da kansa ko a matsayin iyalin domin su amfana daga littafin.

Gabatarwa

Littafi Mai Tsarki na dauke da labaran maza da mata da yawa masu aminci. Ta yaya za mu amfana daga misalinsu?

HABILA

‘Shi da Yake Matacce Ne, Yana Jawabi Har Yanzu’

Mene ne za mu iya koya daga Habila ko da yake labarinsa gajere ne a cikin Littafi Mai Tsarki?

NUHU

Ya Yi “Tafiya Tare da Allah”

Waɗanne kaluɓale ne Nuhu da matarsa suka fuskanta sa’ad da suke rainon yaransu? Ta yaya gina jirgin da suka yi ya nuna cewa suna da bangaskiya?

IBRAHIM

“Uban Masu-Bada Gaskiya Duka”

Ta yaya Ibrahim ya nuna bangaskiya? A waɗanne hanyoyi za ka so ka bi misalin bangaskiyar Ibrahim?

RUTH

Duk ‘Inda Za Ki Tafi, Nan Za Ni’

Me ya sa Ruth ta yarda ta bar iyalinsu da kuma ƙasarsu? Wadanne halaye ta nuna da ya sa Jehobah ya ji dadi?

RUTH

“Macen Kirki”

Me ya sa auren Ruth da Boaz ya zama na musamman? Mene ne za mu iya koya daga iyalin Ruth da Naomi?

HANNATU

Ta Yi Addu’a da Dukan Zuciyarta

Bangaskiyar Hannatu ga Jehobah ya taimaka mata ta jimre da da mawuyacin yanayi.

SAMA‘ILA

Ya Ci Gaba da Yin Girma a Gaban Jehobah

Me ya bambanta Sama’ila da wasu yara sa’ad da yake girma? Me ya karfafa bangaskiyar Sama’ila sa‘ad da yake mazauni?

SAMA’ILA

Ya Jimre da Yanayin da Bai Yi Tsammani Ba

Dukanmu muna fuskantar munanan yanayi da takaici da zai iya raunana bangaskiyarmu. Wane darasi ne misalin Sama’ila ya koya mana?

ABIGAIL

Ta Nuna Basira

Wane darasi za mu koya a yadda Abigail ta bi da aure mai wuya?

ILIYA

Ya Kāre Bauta ta Gaskiya

Ta yaya za mu bi misalin Iliya a lokacin da muke wa mutanen da suka ki gaskata da Littafi Mai Tsarki wa’azi?

ILIYA

Ya Lura, Kuma Ya Jira

Ta yaya annabi Iliya ya nuna halin jira a lokacin da yake zuba ido don Jehobah ya cika alkawarin da ya yi?

ILIYA

Allahnsa Ya Ƙarfafa Shi

Wadanne abubuwa suka sa Iliya ya yi sanyin gwiwa har ya gwamace ya mutu?

YUNANA

Ya Koyi Darasi Daga Kuskurensa

Can you sympathize with Jonah’s fear of accepting an assignment? His story teaches us valuable lessons about Jehovah’s patience and mercy.

YUNANA

Ya Koyi Nuna Jin Ƙai

Ta yaya labarin Yunana zai taimaka mana mu bincika kanmu da kyau?

ESTHER

Ta Kāre Bayin Allah

Nuna kauna da sadaukarwa irin na Esther yana bukatar bangaskiya da gaba gadi.

ESTHER

Ta Nuna Hikima da Gaba Gaɗi da Kuma Sadaukarwa

Ta yaya Esther ta sadaukar da ranta don Jehobah da kuma mutanensa?

MARYAMU

“Ga ni, Baiwar Ubangiji”

Amsar da Maryamu ta ba wa mala’ika Jibra’ilu ya nuna mene ne game da bangaskiyarta? Wadanne halaye kuma ta nuna?

MARYAMU

Ta Yi ‘Bimbini a Cikin Zuciyarta’

Abin da ya faru da Maryamu a Bai’talami ya karfafa bangaskiyarta a kan alkawuran Jehobah.

YUSUFU

Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre

A wadanne hanyoyi ne Yusufu ya kāre iyalinsa? Me ya sa ya kai Maryamu da Yesu zuwa Masar?

MARTHA

‘Na Riga Na Ba da Gaskiya’”

Ta yaya Martha ta nuna bangaskiya lokacin da ta ke makoki?

BITRUS

Ya Shawo Kan Tsoro da Kuma Shakka

Yin shakka bai da kyau don zai iya bata abu sosai. Amma Bitrus ya daina jin tsoro da shakkar bin Yesu.

BITRUS

Ya Kasance da Aminci a Lokacin Gwaji

Ta yaya bangaskiyar Bitrus da amincinsa suka taimaka masa ya amince da gyarar da Yesu ya yi masa?

BITRUS

Ya Koyi Gafartawa Daga Wurin Ubangijinsa

Wane darasi Yesu ya koya wa Bitrus game da gafartawa? Ta yaya Yesu ya nuna cewa ya gafarta wa Bitrus da gaske?

Kammalawa

Ta yaya za ka ka karfafa bangaskiyarka kuma ka kāre ta domin ka rika tunawa da begenmu?

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

IMANI GA ALLAH

Ka Yi Koyi da Bangaskiyar Maza da Mata na Zamanin Dā

Ka yi koyi da bangaskiyar amintattun bayin Allah na zamanin dā don ka kusaci Allah.