Rahoton Hidima na Shekara-Shekara na Shaidun Jehobah na 2019

Ka karanta rahoton wa’azin da Shaidun Jehobah suka yi a duk duniya daga Satumba 2018 zuwa Agusta 2019.

Rahoton 2019

Rahoton shekara-shekara na 2019 na Shaidun Jehobah ya nuna irin kwazon da suka sa da irin kudin da suka kashe a kan yin wa’azi a duk duniya.

Rahoton Kasashe da Yankuna na 2019

Wannan rahoton ya kunshi yawan Shaidun Jehobah, da wadanda suka yi baftisma, da wadanda suka halarci taron Tuna Mutuwar Yesu, da dai sauransu.

Karin Bayani

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Nawa Ne Adadin Shaidun Jehobah a Fadin Duniya?

Ka ga yadda muke hada adadin mambobin ikilisiya.

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Me Ya Sa Shaidun Jehobah Su Ke Zuwa Ƙofa Ƙofa?

Ka koyi abin da Yesu ya gaya wa almajiransa na farko su yi.