Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AFISAWA 4-6

Ku Saka “Dukan Kayan Kāriyar Yaki Wanda Allah Ya Bayar”

Ku Saka “Dukan Kayan Kāriyar Yaki Wanda Allah Ya Bayar”

6:11-17

Manzo Bulus ya kwatanta Kiristoci da sojojin da suke yaƙi. Maƙiyanmu “mugayen ruhohi ne na sammai.” Ko da yake sun fi mu ƙarfi, Jehobah zai iya taimaka mana mu yi nasara idan muka saka “dukan kayan kāriyar yaƙi wanda Allah ya bayar.”

Ka rubuta kowane kayan kāriya na yaƙi da kuma abin da yake wakilta

DON BIMBINI: Ina sanye da dukan kayan kāriya na yaƙi kuwa?