Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AFISAWA 1-3

Yadda Jehobah Yake Aiki don Ya Cika Nufinsa

Yadda Jehobah Yake Aiki don Ya Cika Nufinsa

1:8-10

Jehobah yana aiki don ya haɗa kan halittunsa masu basira.

  • Yana shirya shafaffu don su yi rayuwa a sama kuma Yesu ne zai zama Shugabansu

  • Yana shirya mutanen da za su yi rayuwa a ƙarƙashin Mulkin Almasihun

A waɗanne hanyoyi ne zan goyi bayan haɗin kan ƙungiyar Jehobah?