Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

8-14 ga Yuli

1 TASALONIKAWA 1-5

8-14 ga Yuli
 • Waƙa 90 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Riƙa Ƙarfafa Juna”: (minti 10)

  • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 1 Tasalonikawa.]

  • 1Ta 5:​11-13​—Ku ‘mutunta’ waɗanda suke ja-goranci (w11 6/15 26 sakin layi na 12 da shafi na 28 sakin layi na 19)

  • 1Ta 5:14​—Ku ƙarfafa da kuma taimaka ma waɗanda ba su da ƙarfi (w17.10 10 sakin layi na 13; w15 2/15 9 sakin layi na 16)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 1Ta 4:​3-6​—Ta yaya wanda ya yi lalata ya “cuci ɗan’uwansa”? (mwbr19.07-HA an ɗauko daga it-1 863-864)

  • 1Ta 4:​15-17​—Su waye ne ‘za a ɗauke su . . . a cikin girgije, domin su sadu da Ubangiji a sararin sama,’ kuma ta yaya hakan zai faru? (w15 7/15 18-19 sakin layi na 14-15)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ta 3:​1-13 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA