Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 RAYUWAR KIRISTA

Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?

Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?

Idan an naɗa ka bawa mai hidima ko kuma dattijo kwana-kwanan nan, mai yiwuwa kana da ilimi ko baiwa fiye da sauran bayi masu hidima ko kuma dattawa. Duk da haka, akwai abubuwa da yawa da za ka iya koya daga ’yan’uwan da suka daina irin wannan hidimar mai yiwuwa saboda tsufa ko rashin lafiya ko kuma matsalolin iyali.

KU KALLI BIDIYON NAN KU RIƘA DARAJA ’YAN’UWA DA SUKA TSUFA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  1. 1. Ta yaya Ɗan’uwa Richards ya daraja Ɗan’uwa Bello?

  2. 2. Wane kuskure ne Ben ya yi, kuma me ya sa?

  3. 3. Wane darasi ne Ben ya koya daga misalin Elisha?

  4. 4. Ta yaya dukanmu ’yan’uwa maza da mata za mu nuna cewa muna daraja ’yan’uwan da suka tsufa kuma mu koyi abubuwa daga wurin su?