Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Yuli–5 ga Agusta

LUKA 14-16

30 ga Yuli–5 ga Agusta
 • Waƙa ta 125 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kwatancin Yesu Game da Mubazzari”: (minti 10)

  • Lu 15:​11-16​—Wani yaro marar hankali ya je ya yi rayuwa marar kyau kuma ya ɓarnatar da gādonsa (duba bayanin a nwtsty)

  • Lu 15:​17-24​—Ya tuba kuma mahaifinsa ya marabce shi sa’ad da ya dawo gida (duba bayanin a nwtsty)

  • Lu 15:​25-32​—Mahaifin ya yi wa ɗansa na fari gyara

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Lu 14:26​—Mece ce kalmar nan “ƙi” a ayar nan take nufi? (duba bayanin a nwtsty)

  • Lu 16:​10-13​—Mene ne Yesu yake nufi sa’ad da ya yi magana a kan “dukiya ta wannan duniya”? (w17.07 8 sakin layi na 7-8)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 14:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka gayyaci mutumin zuwa taro.

 • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka karanta. Sai ka ba mutumin wani littafin nazari.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 32 sakin layi na 14-15

RAYUWAR KIRISTA