Taron yanki na musamman a birnin Vienna, na ƙasar Ostiriya

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Yuli 2018

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da yadda ka’idodin Littafi Mai Tsarki suke kawo farin ciki a iyali.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Bayar da Zuciya Daya

Mai karimci yana jin dadin yin amfani da lokacinsa da kuma kudinsa don ya taimaka da kuma karfafa mutane.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Mene ne Zama Mabiyin Yesu Ya Kunsa?

Wadanne abubuwa ne ya kamata mu mai da hankalinmu a kansu idan muka gara tuna da yadda rayuwarmu take a dā kafin mu fara bauta ma Jehobah?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kwatanci Game da Makwabci Basamariye

Wajibi ne mabiyan Yesu sun kaunaci mutane ko da al’adarsu ba daya ba ce.

RAYUWAR KIRISTA

Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:⁠2)

Idan muna so mu yi koyi da Allahnmu wanda ba ya nuna wariya, wajibi ne mu kyautata wa dukan mutane.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kun Fi Tsuntsaye Daraja

Ta yaya za mu iya bin misalin Jehobah a yadda ya damu da wadanda ake tsananta musu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kwatancin Yesu Game da Mubazzari

Ta yaya kwatancin Yesu game da mubazzarin ya koya mana darasi a kan hikima da saukin kai da kuma dogara ga Jehobah?

RAYUWAR KIRISTA

Mubazzari Ya Dawo

Wadane darussa masu kyau ne ka koya daga wannan bidiyo?