Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Yuli

EZEKIYEL 18-20

17-23 ga Yuli
 • Waƙa ta 21 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Idan Jehobah Ya Yafe Mana, Yana Sake Tunawa da Zunubin Ne?”: (minti 10)

  • Eze 18:19, 20​—Jehobah yana hukunta kowa bisa ga ayyukansa (w12 10/1 26 sakin layi na 2)

  • Eze 18:21, 22​—Jehobah yana a shirye ya yafe zunuban waɗanda suka tuba kuma ba zai tuna da zunubansu kuma ba (w12 10/1 26 sakin layi na 3-7)

  • Eze 18:23, 32​—Sai Jehobah ya gargaɗar da mutane sosai kafin ya halaka su (w08 4/1 5 sakin layi na 2; w06 12/1 22 sakin layi na 11)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 18:29​—Me ya sa Isra’ilawa suka kasance da ra’ayin da bai dace ba game da Jehobah, kuma ta yaya za mu guji yin hakan? (w13 8/15 11 sakin layi na 9)

  • Eze 20:49​—Me ya sa mutane suke ganin Ezekiyel a matsayin “mai-maganar misalai,” kuma wane darasi ne za mu koya daga hakan? (w07 7/1 12 sakin layi na 8)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 20:​1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Yo 5:19​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 3:2-5​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.05 32​—Jigo: Ta Yaya ’Yan’uwa a Ikilisiya Za Su Iya Nuna Farin Ciki Sa’ad da Aka Sanar Cewa An Dawo da Wani da Aka Yi Masa Yankan Zumunci?

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 77

 • Za Ka Yafe wa Kanka Kuwa?”: (minti 10) Tattaunawa. Ka fara da nuna bidiyon nan Ku Nuna Aminci ta Wajen Amincewa da Hukuncin Jehobah​Ku Zama Masu Gafartawa.

 • Tambayoyin Matasa​—Mene ne Ya Kamata In Yi Sa’ad da Na Yi Kuskure?: (minti 5) Ku tattauna talifin nan “Tambayoyin Matasa​—Mene ne Ya Kamata In Yi Sa’ad da Na Yi Kuskure?” Ka fara karanta sashen nan “Mene ne Za Ka yi?” (ypq shafi na 12)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 15 sakin layi na 9-17

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 38 da Addu’a