Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Yuli

ZABURA 74-78

18-24 ga Yuli
 • Waƙa ta 110 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Tuna da Ayyukan Jehobah”: (minti 10)

  • Za 74:16; 77:6, 11, 12—Ka yi bimbini a kan ayyukan Jehobah (w15 8/15 10 sakin layi na 3-4; w04 3/1 19-20; w03 7/1 22 sakin layi na 6-7)

  • Za 75:4-7—Ayyukan Jehobah sun haɗa da naɗa mutane masu tawali’u su riƙa kula da ikilisiyarsa (w06 8/1 29 sakin layi na 2; it-1 1160 sakin layi na 7)

  • Za 78:11-17—Ka riƙa tuna yadda Jehobah ya taimaka wa mutanensa (w04 4/1 21-22)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 78:2—Ta yaya wannan ayar ta cika a kan Almasihu? (w11 8/15 11 sakin layi na 14)

  • Za 78:40, 41—Ta yaya ayoyin nan suka nuna cewa ayyukanmu za su iya sa Jehobah farin ciki ko baƙin ciki? (w12 11/1 14 sakin layi na 5; w11 10/1 10)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 78:1-21

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 15

 • Bukatun ikilisiya: (minti 10)

 • “Jehobah Ne Ya Halicci Kome”: (minti 5) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan da ke jw.org/ha. (Ka shiga KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > YARA.) Bayan haka, ka gayyaci wasu yara zuwa kan dakalin yin magana kuma ka yi musu tambayoyi game da bidiyon.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 20 sakin layi na 1-13

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 73 da Addu’a