Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

11-17 ga Yuli

ZABURA 69-73

11-17 ga Yuli
 • Waƙa ta 92 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya”: (minti 10)

  • Za 69:9—Ya kamata mutane su ga cewa muna da himma a bauta ta gaskiya (w10 12/15 7-11 sakin layi na 2-17)

  • Za 71:17, 18—Manya za su iya taimaka wa matasa su kasance da himma (w14 1/15 23-25 sakin layi na 4-10)

  • Za 72:3, 12, 14, 16-19—Himma tana sa mu gaya wa mutane abin da Mulkin Allah zai yi wa ’yan Adam (w15 11/1 16 sakin layi na 3; w10 8/15 32 sakin layi na 19-20)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 69:4, 21—Ta yaya waɗannan ayoyin suka cika a kan Almasihu? (w11 8/15 11 sakin layi na 17; w11 8/15 15 sakin layi na 15)

  • Za 73:24—Ta yaya Jehobah yake girmama bayinsa? (w13 2/15 25-26 sakin layi na 3-4)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 73:1-28

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA