Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

14-20 ga Satumba

FITOWA 25-26

14-20 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Abu Mafi Muhimmanci a Mazauni”: (minti 10)

  • Fit 25:9​—Jehobah ya gaya wa Musa yadda zai ƙera akwatin yarjejeniyar ko sandukin alkawari (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 165)

  • Fit 25:21​—Akwatin yana da tsarki kuma a ciki ne ake ajiye Allunan Shaidar Yarjejeniyar (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 166 sakin layi na 2)

  • Fit 25:22​—Akwatin yana nuna cewa Allah yana tare da mutanensa (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 166 sakin layi na 3)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 25:20​—Me ya sa wataƙila aka saka cherubim a saman Sandukin Alkawari? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 432 sakin layi na 1)

  • Fit 25:30​—Mene ne burodin da aka keɓe? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-2 936)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 25:​23-40 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ku amsa tambayoyin nan: Ta yaya mai shelar ta nuna ƙauna da tausayi? Ta yaya za ka iya ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi a wannan yanayin?

 • Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 8)

 • Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA