Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

21-27 ga Satumba

FITOWA 27-28

21-27 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Me Za Mu Koya Daga Tufafin Firistoci?”: (minti 10)

  • Fit 28:30​—Dole ne mu san abin da Jehobah yake so mu yi (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-2 1143)

  • Fit 28:36​—Dole ne mu kasance da tsarki (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 849 sakin layi na 3)

  • Fit 28:​42, 43​—Dole ne mu daraja Jehobah sa’ad da muke ibada (w08 8/15 15 sakin layi na 17)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 28:​15-21​—A ina wataƙila aka samo duwatsu masu daraja da ke kirjin babban firist? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga w12 8/1 26 sakin layi na 1-3)

  • Fit 28:38​—Mene ne abubuwa “masu tsarki”? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 1130 sakin layi na 2)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 27:​1-21 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA