Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Allah ya damu da waɗanda suke biɗan sa da gaske kuwa?

Nassi: 1Bi 5:6, 7

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Allah yake lura da kowannenmu?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Ta yaya Allah yake lura da kowannenmu?

Nassi: Mt 10:29-31

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah yana fahimtar yanayinmu?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah yana fahimtar yanayinmu?

Nassi: Za 139:1, 2, 4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu amfana daga kulawar da Allah yake mana?