Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

10-16 ga Satumba

YOHANNA 3-4

10-16 ga Satumba
 • Waƙa ta 57 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yesu Ya Yi Ma Wata Basamariya Wa’azi”: (minti 10)

  • Yoh 4:​6, 7​—Ko da yake Yesu ya gaji, ya nemi lokaci don ya yi ma wata Basamariya wa’azi (mwbr18.09-HA an ɗauko daga nwtsty a kan Yoh 4:6)

  • Yoh 4:​21-24​—Hirar da Yesu ya yi da wata mata ne ya sa mutane da yawa suka ji wa’azinsa

  • Yoh 4:​39-41​—Ƙwazon da Yesu ya yi ne ya sa Samariyawa da yawa suka ba da gaskiya a gare shi

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Yoh 3:29​—Mene ne ma’anar wannan ayar? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Yoh 4:10​—Ta yaya Basamariyar ta fahimci furucin nan “ruwa mai ba da rai” da Yesu ya yi, amma me Yesu yake nufi? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 4:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) wp16.2-E 9 sakin layi na 1-4​—Jigo: Abin da Yohanna 4:23 Yake Nufi.

RAYUWAR KIRISTA