Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 4-6

Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?

Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?

Yin addu’a tana ɗaya daga cikin ayyukan ibada da Daniyel yake yi. Bai ƙyale kome, har da dokar sarki ta hana shi bauta wa Allah ba

6:10

Waɗanne abubuwa ne Ayyukan ibada sun kunsa?