Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Satumba

DANIYEL 1-3

18-24 ga Satumba
 •  Waƙa ta 131 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Za Mu Sami Lada Idan Mun Riƙe Aminci”: (minti 10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani (minti 8)

  • Da 1:​5, 8​—Me ya sa Daniyel da abokansa uku suka ƙudurta a zuciyarsu cewa cin abincin sarki zai ƙazantar da su? (it-2-E 382)

  • Da 2:44​—Me ya sa Mulkin Allah zai halaka mulkokin ʼyan Adam da gunkin yake wakilta? (w12 6/15 17, akwati; w01 10/15 6 sakin layi na 4)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 2:​31-43

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ish 40:22​—Ku Koyar da Gaskiya​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 15:4​—Ku Koyar da Gaskiya​—Ka ba da katin JW.ORG.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w17.02 29-30​—Jigo: Shin Jehobah Yana Zaɓan Jarrabar da Za Mu Fuskanta Bayan da Ya Duba Ya Ga Wadda Za Mu Iya Jimrewa?

RAYUWAR KIRISTA