Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 46-48

Albarkar da Isra’ilawa Za Su Mora Bayan Sun Koma Kasarsu

Albarkar da Isra’ilawa Za Su Mora Bayan Sun Koma Kasarsu

Wahayin Ezekiyel game da haikali ya ƙarfafa Isra’ilawan da suke zama bauta kuma ya sa sun ƙara gaskata da annabcin da aka yi cewa za su koma ƙasarsu. Mutanen da Jehobah ya albarkace su za su ɗauki bauta ta gaskiya da muhimmanci sosai.

A wahayin, an yi alkawari cewa za su kasance da tsari da haɗin kai da kuma kwanciyar hankali

47:7-14

  • Ƙasar za ta yi albarka sosai

  • Kowace iyali za ta sami gādo

Kafin a ba mutanen filin, za a “keɓe” wani fili na musamman a matsayin “hadaya” ga Jehobah

48:9, 10

Ta yaya zan nuna cewa bauta wa Jehobah ce ta fi muhimmanci a rayuwata? (w06 4/15 27-28 sakin layi na 13-14)