Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-11 ga Satumba

ZABURA 119

5-11 ga Satumba
 • Waƙa ta 48 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”: (minti 10)

  • Za 119:1-8—Za mu yi farin ciki na gaske idan muka bi dokar Allah (w05 5/1 4 sakin layi na 3-4)

  • Za 119:33-40—Kalmar Allah tana taimaka mana mu jimre da matsaloli (w05 5/1 6 sakin layi na 12)

  • Za 119:41-48—Sanin Kalmar Allah da kyau yana sa mu yi wa’azi da gaba gaɗi (w05 5/1 7 sakin layi na 13-14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 119:71—Mene ne amfanin shan wahala? (w06 9/1 29 sakin layi na 4)

  • Za 119:96—Mene ne ake nufi da “ƙarshen dukan kamalta”? (w06 9/1 29 sakin layi na 5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 119:73-93

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 69

 • Idan Ƙaramin Yaro Ne a Gida”: (minti 5) Jawabi.

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 10) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafuffuka na 59-62)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 23 sakin layi na 15-29, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 204

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 13 da Addu’a