Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da muhimmanci a yau kuwa?

Nassi: 2Ti 3:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Shin Littafi Mai Tsarki ya jitu da kimiyya ne?

○● KOMAWA ZIYARA

Tambaya: Shin Littafi Mai Tsarki ya jitu da kimiyya ne?

Nassi: Ayu 26:7

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da amfani a yau kuwa?