Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-11 ga Oktoba

FITOWA 31-32

5-11 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Guji Bautar Gumaka”: (minti 10)

  • Fit 32:1​—Yanayi mai wuya ba hujja ba ce na bauta wa allolin ƙarya (w09 5/15 11 sakin layi na 11)

  • Fit 32:​4-6​—Isra’ilawa sun haɗa bauta ta gaskiya da ta ƙarya (w12 10/15 25 sakin layi na 12)

  • Fit 32:​9, 10​—Jehobah ya yi fushi sosai da Isra’ilawa (w18.07 20 sakin layi na 14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 31:17​—Me ayar nan take nufi sa’ad da ta ce Jehobah ya huta a rana ta bakwai? (w19.12 3 sakin layi na 4)

  • Fit 32:​32, 33​—Ta yaya muka san cewa koyarwar nan idan mutum ya karɓi Yesu ya zama mai cetonsa ba abin da zai hana shi shiga aljanna ƙarya ce? (w87-E 9/1 29)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 32:​15-35 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sa’an nan ku amsa waɗannan tambayoyin: Ta yaya Rodah ta yi tambayoyi yadda ya dace? Ta yaya ta yi shiri don sake ziyara?

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka gabatar da kuma tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)

 • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w10 5/15 21​—Jigo: Me Ya Sa Jehobah Bai Yi wa Haruna Horo don Ya Yi Maraƙi na Zinariya Ba? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA