Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

12-18 ga Oktoba

FITOWA 33-34

12-18 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Halayen Jehobah Masu Ban Sha’awa”: (minti 10)

  • Fit 34:5​—Sanin sunan Allah ya ƙunshi sanin nufinsa da ayyukansa da kuma halayensa (it-2-E 466-467)

  • Fit 34:6​—Halayen Jehobah suna sa mu kusace shi (w09 7/1 10 sakin layi na 3-5)

  • Fit 34:7​—Jehobah yana gafarta wa masu zunubi da suka tuba (w09 7/1 10 sakin layi na 6)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 33:​11, 20​—Ta yaya Allah ya yi magana da Musa “fuska da fuska”? (w04 7/1 27 sakin layi na 5)

  • Fit 34:​23, 24​—Me ya sa bangaskiya ce ta sa mazajen Isra’ila suka halarci bukukuwan da ake yi sau uku a shekara? (w98-E 9/1 20 sakin layi na 5)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 33:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA