Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba

FITOWA 37-38

26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya”: (minti 10)

  • Fit 37:25​—Bagaden ƙona turare yana Wuri Mai Tsarki (it-1-E 82 sakin layi na 3)

  • Fit 37:29​—An shirya turare mai tsarki da kyau (it-1-E 1195)

  • Fit 38:1​—A cikin farfajiya ne bagaden hadaya ta ƙonawa yake (it-1-E 82 sakin layi na 1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 37:​1, 10, 25​—Me ya sa itacen akashiya ya dace da ginin mazauni? (it-1-E 36)

  • Fit 38:8​—Ta yaya madubin zamanin dā ya yi dabam da na yanzu? (w15-E 4/1 15 sakin layi na 4)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 37:​1-24 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA