Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 BITRUS 1-3

Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”

Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”

3:11, 12

Jehobah ba zai yi jinkirin halaka mugayen mutane sa’ad da lokacin ya yi ba. Shin halayenmu da kuma ayyukanmu suna nuna cewa muna marmarin zuwan ranar Jehobah?

Mene ne ake nufi da mu “yi rayuwa mai tsarki, mai hali iri na Allah”?

  • Wajibi ne mu guji halaye marasa kyau kuma mu kāre imaninmu a koyaushe

  • Wajibi ne mu riƙa yin ayyukan ibada sa’ad da muke tare da mutane ko mu kaɗai