Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

28 ga Oktoba–3 ga Nuwamba

2 BITRUS 1-3

28 ga Oktoba–3 ga Nuwamba
 • Waƙa ta 114 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Yi ‘Marmarin Zuwan Ranar Jehobah’”: (minti 10)

  • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Bitrus.]

  • 2Bi 3:​9, 10​—Ranar Jehobah za ta zo a lokacin da ya shirya (w07 1/1 19 sakin layi na 11)

  • 2Bi 3:​11, 12​—Zai dace mu binciki kanmu don mu ga irin halayen da muke da su (w07 1/1 11 sakin layi na 18)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 2Bi 1:19​—Wane ne “tauraro na safiya,” yaushe ya fito kuma ta yaya muka san cewa hakan ya riga ya faru? (w08 11/15 22 sakin layi na 3)

  • 2Bi 3:17​—Mene ne Bitrus yake nufi da furucin nan “kun riga kun san da waɗannan”? (w08 11/15 22 sakin layi na 4)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Bi 1:​1-15 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA