Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 BITRUS 3-5

“Karshen Dukan Abu Ya Yi Kusa”

“Karshen Dukan Abu Ya Yi Kusa”

4:7-9

Jim kaɗan, za a soma ƙunci mai girma wanda ba a taɓa fuskanta ba a tarihin ’yan Adam. Ta yaya za mu ci gaba da kasancewa da aminci a yanzu da kuma nan gaba?

  • Mu yi addu’a ba fasawa tare da yabo da godiya da kuma roƙo

  • Mu nuna ma ’yan’uwanmu ƙauna sosai kuma mu yi kusa da su

  • Mu riƙa yin alheri

KA TAMBAYI KANKA, ‘A waɗanne hanyoyi ne zan iya nuna ƙauna ga ’yan’uwa a ikilisiyarmu da kuma waɗanda suke ko’ina a faɗin duniya?’