Ana tsabtace wurin taro a Frankfurt a ƙasar Jamus kafin wani babban taro

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Oktoba 2019

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa a kan dalilin da ya sa ’yan Adam suke shan wahala da kuma yadda Allah yake ji game da wahalarmu.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Nuna Hikimar Allah

Ta yaya hikimar Allah za ta taimaka mana a sha’aninmu na yau da kullum?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ku Zama da Tsarki”

Me ya sa dole ne mu zama da tsarki?

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Yana Son Mu Kasance da Tsabta

Ta yaya ra’ayinmu game da tsabta yake shafan dangantakarmu da Allah?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Karshen Dukan Abu Ya Yi Kusa”

Mene ne kunci mai girma da za a yi a nan gaba ya kamata ya sa mu yi?

RAYUWAR KIRISTA

Yin Ladabi da Biyayya Yakan Rinjayi Mutane

Ta yaya Kiristoci ma’aurata za su bi misalin Yesu idan miji ko matar ba ta bauta wa Jehobah?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”

Ta yaya za ka nuna cewa kana marmarin zuwan ranar Jehobah?

RAYUWAR KIRISTA

Kana Daukan Littafi Mai Tsarki da Daraja Kuwa?

Ta yaya za mu nuna cewa muna daraja Littafi Mai Tsarki?