Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 11-12

Ku Zama Masu Tausayi Kamar Yesu

Ku Zama Masu Tausayi Kamar Yesu

11:23-26, 33-35, 43, 44

Me ya sa yadda Yesu ya nuna tausayi yake da ban sha’awa?

  • Ko da yake Yesu bai shiga kowane yanayi da mutane suka shiga ba, ya fahimci yanayinsu kuma ya tausaya musu

  • Yesu bai ji kunyar nuna yadda yake ji ba

  • Yesu ya ɗauki mataki don ya taimaka wa mabukata