Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 18-19

Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya

Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya

18:36-38a

Yesu ya ba da shaidar gaskiya game da nufin Allah

  • A FURUCINSA: Ya yi wa’azi game da Mulkin Allah da ƙwazo

  • A AYYUKANSA: Yadda ya yi rayuwarsa ya nuna cewa Kalmar Allah ba ta ƙarya

Da yake mu ma almajiran Yesu ne, muna shaida gaskiya

  • A FURUCINMU: Muna wa’azin Mulkin Allah wanda Yesu ne Sarkinsa da ƙwazo ko da ana tsananta mana

  • A AYYUKANMU: Halinmu da yadda ba ma saka hannu a harkokin siyasa suna nuna cewa muna goyon bayan sarautar Yesu