Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 15-17

“Ku ba Na Duniya ba Ne”

“Ku ba Na Duniya ba Ne”

15:19, 21; 16:33

  • Yesu ya yi nasara da duniya domin bai bi halin mutanen duniya ba

  • Mabiyan Yesu suna bukatar ƙarfin zuciya don kada su bi halin mutanen duniya

  • Idan muka yi bimbini da kyau a kan yadda Yesu ya yi nasara da duniya, zai ba mu ƙarfin hali don mu yi nasara da duniya kamar sa